LAFIYA UWAR JIKI: Akan Cututtukan Cikin ‘Dan Adam, Janairu 19, 2023

Hauwa Umar

A cikin shirin na wannan makon mun yi magana ne akan cututtukan da suka shafi cikin ciki da hanjin ‘dan adam.

ABUJA, NIGERIA - Mun tattauna domin samun karin haske da Dr. Hajr Mamman Nasir dake Najeriya.

Kwayoyin Cuta A Cikin Ciki

A shiga shafin a saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

LAFIYA UWAR JIKI: Akan Cututtukan Cikin, CIkin ‘Dan Adam, Janairu 19, 2023.mp3