Kwashe 'Yan Najeriya Daga Sudan Na Cike Da Kalubale

Your browser doesn’t support HTML5

Najeriya ma ta bi sahun kasashen duniya da suke kokarin kwashe ‘yan kasarsu da suka makale a Sudan, musanman dalibai. Sai dai aikin kwashe mutanen ya na cike da kalubale saboda babu damar amfani da jirgin sama daga Khartoum.