Kwararru Sun Yi Gargadi Akan Takardun Karya Na Shaidar Rigakafin COVID-19 Akan Intanet

Your browser doesn’t support HTML5

Kwararru a fannin tsaron hanyoyin sadarwar internet sun yi gargadi cewa, akwai kafofin sadarwar internet da dama da ke bayar da takardun shaidar rigakafin COVID-19 na jabu da kuma alkawarin samar da katin shaidar rigakafi ta yanar gizo.