A birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu ga yadda wata makaranta da ake kira kwalejin koyon harkokin kasuwanci ta Green, ta ke koyawa jama’a hanyar da za su noma abinda zasu ci su kuma sami kudi ta wannan hanyar.