BIDIYO: Kungiyar Zumunta Ta 'Yan Arewacin Najeriya Dake Amurka Ta Yi Taro A Atlanta

Your browser doesn’t support HTML5

Taron kungiyar "Zumunta USA" ta 'yan arewacin Najeriya da suek zaune a Amurka da Canada, ya samu halartar mutane da yawa a birnin Atlanta, Jihar Georgia.