Kungiyar Kwallon Kafa Ta Mata Ba A Biyansu Daidai Da Takwarorinsu Maza

Your browser doesn’t support HTML5

Mata 'yan wasan kwallon kafa a Afirka kamar takwarorinsu na Amurka ba a cika biyansu daidai da takwarorinsu maza ba. Kungiyar kwallon kafa ta mata t Super Falcons ita ce ta fi kowacce kngiyar kwallon mata a nahiyar Afirka samun nasara inda ta lashe kofuna tara a cikin goma sha daya na nahiyar