Kokarin Canada Da Hukumar FAO Wajen Samar Da Abinci A Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Canada Da Hukumar Samar Da Abinci Ta Majalisar Dinkin Duniya - FAO su na ci gaba da taimakawa mutanen da rikicin Boko Haram ya shafa a arewacin Najeriya ta hanyar ba su horo a fannin noma da kiwo.