Kimanin Mutane 24 Sun Mutu Sakamakon Barkewar Cutar Kwalara A Wajen Pretoria Babban Birnin Afirka Ta Kudu A Cikin Makonnin Da Suka Gabata

Your browser doesn’t support HTML5

Muryar Amurka ta zanta da wasu mazauna wurin da abin ya shafa da kuma jami’ai dake binciken gano musabbabin barkewar annobar.