Kimani Mata Dari Biyu da Tamani da Bakwai ne Ke Mutuwa a Kullom a Duniya.
WASHINGTON DC —
Alkalluma sun muna cewa kimani mata dari biyu da tamani da bakwai ne ke rasa rayukansu a kowace rana a duniya sakamakon matsalar da suke fuskanta wurin haihuwa.
Inda kashi goma sha hudu cikin dari na wadanna akalluma a Najeriya ake samu,kuma
jihar Adamawa dake Arewa maso gabashin Najeriya na cikin jihohin dake kan gaba.
Inda ake danganta wanna da karancin cibiyoyin kiwon lafiya, so da dayawa mata n rasa rayukansu ne akan hanya su na zuwa asibiti sakamakon matsalar sifiri da kuma rashin ingantacen hanya.
Domin magance wanna matsalar ne wata cibiyar tallafawa kiwon lafiya ta kasa da kasa (Trans Aid International) da kuma kungiyar direbobin sifiri na Najeriya suka kandamar da shiri na masamma na bada tallafi ga mata dake cikin nakuda.
An zabi wasu direbobi domin basu horaswa na masamma akan dabarun taimakawa masu nakuda.

Your browser doesn’t support HTML5