KASUWA A KAI MIKI DOLE: Kasuwar Doya A Kaduna Central Market Da Ke Arewacin Najeriya, Mayu 14, 2023

Food Items on Display at a Market in Garki Area 11

Shirin ya mayar da hankali ne kan kasuwancin doya, wanda aka dade ana yi a Najeriya musamman arewacin kasar.

Shirin “Kasuwa A Kai Miki Dole” na wannan mako ya leka Sheikh Abubakar Mahmud Gumi Market, wacce aka fi sani da Central Market Kaduna.

Your browser doesn’t support HTML5

KASUWA A KAI MIKI DOLE: Kasuwar Doya A Kaduna Central Market Da Ke Arewacin Najeriya - 8'35" mp3