Kasar Kenya Ta Bullo Da Hanyar Kyautatawa Makiyaya Domin Su Karbi Allurar Rigakafin COVID-19

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumomin Kenya sun bullo da tukwici na ba makiyaya magunguna ga dabbobinsu na lalurorin yau da kullun, domin karfafa gwiwarsu su karbi allurar rigakafin COVDI-19.