VOA60 DUNIYA: Kasar India Ta Zargi Pakistan Da Cewa Ta Na Musgunawa Iyalan Wani Dan Leken Asirin India Shri Kulbhusha Jadhav

Your browser doesn’t support HTML5

A Pakistan kasar India ta zargi kasar da cewa ta na musgunawa iyalan wani dan leken asirin India Shri Kulbhusha Jadhav, bayan da Pakistan din ta bas u damar su kai masa ziyara.