VOA60 Afirka: Kasar China Za Ta Taimakawa Kasar Uganda Dan Samar Da Wutar Lantarki

Your browser doesn’t support HTML5

Wani shirin na samar da wutar lantarki, da gwamnatin Uganda da hadin guywar kasar China suka dauki nauyinsa, zai taimaka wajen rage matsanancin karancin wuta da ake samu a Uganda, zai kuma taimaka wajen habbaka tattalin arzikin kasar.