VOA60 Afirka: Kasar China Ta Bada Tallafi Sosai A Kasashen Afirka Ta Tsakiya

Your browser doesn’t support HTML5

Equatorial Guinea: Shugaba Teodoro Obiang Nguema Mbasogo yayi bayani sosai akan yarjejeniyar hadin gwiwa da kasar China, China ta bada tallafi sosai a kasashen Afirka ta tsakiya.