VOA60 AFIRKA: Kasar Algeria Na Shirin Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisa

Your browser doesn’t support HTML5

Kasar Algeria na shirin gudanar da zaben yan majalisa duk da zaton da ake na cewa rashin fitowar jama’a da yawa zai iya bata zaben, wanda jami’ai suka ce ya zama wajibi wajen tabattarda zaman lafiyar kasar