Karin Kudin Rajista A Jami'o'ini Najeriya Ka Iya Hana Dalibai Komawa Makaranta

Your browser doesn’t support HTML5

Karin kudin rijista sama da kashi 100 cikin 100 na wasu jami'o'in Najeriya ka iya tilastawa dalibai da dama barin karatu.