Karin Haske Kan Hukuncin Kotun Kararraki A Jihar Kano

Your browser doesn’t support HTML5

Mun tambayi Farfesa Bello Muhammad Badah na jami'ar Usman Dan Fodio dake Sokoto a Najeriya ko me wannan hukunci na kotun kararrakin zabe a Kano ke nunawa.