Karin Haske Akan Matsalar Yawan Sace Dalibai Daga Makarantun Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Mun tattauna da Malam Kabir Adamu wani mai sharhi kan sha’anin tsaro, akan matsalar yawan sace dalibai a Najeriya, da wasu ke ganin akwai sakacin hukuma sosai.