Karin Albashi A Najeriya Zai Shafi Ma'aikatan Gwamnatocin Jihohi, Kananan Hukumomi Da Bangarori Masu Zaman Kansu - Mataimakin Shugaban NLC

Your browser doesn’t support HTML5

A wata hira da Muryar Amurka Kwamared Audu Titus Amba, mataimakin shugaban kungiyar kwadago ta NLC ya ce karin albashi zai shafi sauran ma’aikatan gwamnatocin jihohi da kananan hukumomi da ma bangarori masu zaman kansu.