BIDIYO: Karamar Sallar Idi A Babban Birnin Washington DC

Your browser doesn’t support HTML5

A babban birnin Washington DC, mun yi tattaki zuwa masallacin Turkawa mai suna Diyanat Center of America inda musulmi daga sassa daban-daban na yankin birnin Washington suka halarta, domin gudanar da sallar idi a wannan babban masallacin tare da sada zumunci da sauran ‘yan uwa musulmi.