KALLABI: Wata Matashiya Da Ta Fuskanci Kalubalen Rayuwa Amma Ta Yi Karatu, Ta Zama Abin Koyi – Agusta 20, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin wannan makon ya maida hankali ne kan wata matashiya da duniya ta nemi kaita ta baro, amma ta yi wa kanta kiyamullaili ta shiga fadakar da matasa ‘yan’uwanta.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI