KALLABI: Waiwaya - Haska Fitala Kan Abubuwan Da Ya Tsole Wa Mata Ido a Shekarar 2023, Disamba 10, 2023

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan mako waiwaye ne kan wasu daga cikin abubuwan da su ka faru tun daga ranar farkon da muka fara haska fitila kan harkokin siyasa a Najeriya kasance mun fara shirin ne dab da kammala babban zaben kasar ta shekara ta 2023.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI