KALLABI: Hira Da Sarah Jibril PT1, Ci GabanTattaunawa Kan Darrusan Da Mata Zasu Koya A Siyasar Amurka, Satumba 15, 2024

Alheri Grace Abdu

Wannan makon shirin Kallabi ya ci gaba da tattaunawa da wasu mata 'yan Najeriya a kan harkokin siyasa, bayan da Kamala Harris mataimakiyar shugaban Amurka ta amince da tikitin 'yar takarar shugaban kasa ta jam'iyyar Democrat a zaben watan Nuwamba mai zuwa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Ci GabanTattaunawa Kan Darrusan Da Mata Zasu Koya A Siyasar Amurka, Satumba 15, 2024