KALLABI: Hira Da Hauwa Ahmed PT3-Darasi Daga Takarar Kamala Pt2-Septemba, 01, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi ya dora a tattaunawa kan tasirin tsaida Kamala Harris a matsayin 'yar takarar Shugaban kasar Amurka ta jam'iyar Democrat ga burin mata a kasashen Afirka na rike manyan mukaman shugabancin kasa.

Kallabin shirin ta mako Hajiya Hauwa Ahmed ta bayyana kalubale da suke fuskanta a kokarin da kungiyar mata zalla ke yi na inganta rayuwar mata.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Hira Da Hauwa Ahmed PT3-Darasi Daga Takarar KamalaPt2