KALLABI: Hira Da Hauwa Ahmed PT1-Dalilan Mutuwar Aure PT3-Damar Karatu A Turai -Agusta, 18, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon ya kawo kashi na uku na tattaunawa a kan dalilan mutuwar aure, inda bakin da shirin ya gayyata suka shawarta matakan da ya kamata a dauka kafin aure domin magance mutuwar aure.

Shirin ya kuma karbi bakuncin Hajiya Hauwa Ahmed shugabar wata kungiya ta mata zalla a jihar Kano.

A bangaren damamarki kuma, shirin ya bayyana wani gurbin karo karatu a Turai da aka fara karbar takarkadun neman shiga.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

Hira Da Hauwa Ahmed PT1-Dalilan Mutuwar Aure PT3-Damar Karatu A Turai