KALLABI: Hira Da Dr Amina Aminu Dorayi PT3-Dalilan Mutuwar Aure PT2-Dama Ga Matasa a AU -Agusta, 11, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kalllabi na wannan makon ya dora a kan nazarin dalilan karuwar mace-macen aure a kasashen Afrika inda manazarta suka tabo batutuwa da dama. Shirin ya kuma dora kan hira da Shugabar cibiyar agajin kula da lafiya Pathfinder wadda ta bayyana yadda cibiyar ke tallafawa a fannin kiwon lafiya.

A bangaren damamaki kuma, shirin ya bayyana wata damar aikin sa kai ta matasa da Kungiyar AU ta fitar bana da za a rude karbar takardun neman shiga a karshen wannan wata na Agusta.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI EP069-Hira Da Dr Amina Aminu Dorayi PT3-Dalilan Mutuwar Aure PT2-Dama Ga Matasa a AU