KALLABI: Batutuwa-Hira da Hajiya Hafsat Mashall Pt1, Auren Wuri, Azumi, Satar Yara-Afrilu, 30, 2023

Shirin Kallabi

Banda hira da kallabin shirin ta wannan makon Hajiya Hafsat Mashall, abinda ya dauki hankalin shirin kuma, shine, batun auren wuri da ake yi wa ‘ya’ya mata. Wata matsala da Jamhuriyar Nijar ta yi kaurin suna a kai a jerin kasashen duniya. A Najeriya kuma, akwai batun yawan sace kananan yara. Da yake ba a jima da kammala azumi ba, shirin ya kuma karbi bakuncin kwararran likita wadda ta yi bayani kan amfanin azumi ga lafiyar bil’adama.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI-EP006