KALLABI: Batutuwa-Hira da Hajiya Hafsat Marshall PT2, Zawarci, Tasirin Barci -Mayu-07- 2023

Shirin Kallabi

A shirin na wannan makon, mun kawo kashi na biyu na hira da Hajiya Hafsat Marshall, da nazari a kan dangantakar Malaman makaranta mata da dabibai mata, sai kuma bayanin likita kan tasirin barci a lafiyar bil'adama.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI: Batutuwa-Hira da Hajiya Hafsat Marshall PT2, Zawarci, Tasirin Barci