KALLABI: Batun Cin Zarafin 'Yan Aikin Gida, Kashi Na 2 - Maris 10, 2024

Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon cigaba da haska fitila ne kan cin zarafin masu aikin gida da ke kara muni a kasashen Afirka da dama.

Saurari shirin Alheri Grace Abdu:

Your browser doesn’t support HTML5

KALLABI