Jawabin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari A Taron Majalisar Dinkin Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya a ranar Juma’a inda ya yi kira da a samar da daidaito wajen raba allurar riga-kafin cutar COVID-19.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya a ranar Juma’a inda ya yi kira da a samar da daidaito wajen raba allurar riga-kafin cutar COVID-19. Kasashen Afirka sun samu kaso mafi karanci na allurar, lamarin da ya fusata hukumomin nahiyar wajen samun allurar yayin da kasashe masu arziki ke shirin yi wa al’umominsu allurar a karo na uku.