Jawabin Shugaba Joe Biden kan Ukraine

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Biden dai ya kwashe minti har goma yana magana kan batun na Ukraine inda daga baya ya tabo batutuwan da suka shafi matakan da gwamnatinsa ke dauka wajen shawo kan matsalolin da Amurkawa suke fuskanta.