Jami'an Tsaron Ghana Sun Gudanar Da Atisayen Zama Cikin Shirin Ko-Ta-Kwana Game Da Barazanar Ta'addanci

Your browser doesn’t support HTML5

Kawo yanzu dai, Ghana ba ta fuskanci wata mummunar barazanar ta'addanci a 'yan shekarun nan ba, to amma duk da haka, kasar ta tashi tsaye don ganin ‘yan ta’adda basu yi mata bazata ba