Jami’an Tsaro na Musamman Sun Isa Ginin Majalisar Dokoki Yayin da Dokar Hana Fita ta Fara Aiki a Babban Birnin Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Jami’an tsaro na musamman sun isa ginin Majalisar Dokoki yayin da dokar hana fita ta fara aiki a babban birnin Amurka, sa’o’i bayan da magoya bayan Trump suka mamaye majalisar.