Jakadan Najeriya a Guinea Yayi Magana Akan Wanzuwar Ebola

  • Aliyu Mustapha
Jakada Nigeria a kasar Guinea ya tabo fannoni daban-daban na abinda ke haddasa cutar Ebola, wanda yakewa jama'a da yawa barazana a yammacin Afirka.
Jakadan Nigeria a kasar Guinea-Conkry, Babangida Ibrahim ya ce kasashen Afrika ta Yamma sun tashi tsaye haikan, wajen tsaida wanzuwar cutar Ebola da ta riga ta abkawa kasashen Guinea, Mali da Liberia.

A hirarsa da Aliyu Mustaphan Sokoto na VOA, jakadan ya tabo asalin wannan cutar:

Your browser doesn’t support HTML5

Jakadan Nigeria a Guinea Yayi Magana Gameda Wanzuwar Cutar Ebola a Afrika ta Yamma - 3'30"