INEC Ta Ce Ta Na Daukan Matakan Gyara Domin Kare Matsaloli A Zaben Gwamnoni

Your browser doesn’t support HTML5

Biyo bayan korafe-korafe da dama na rashin bin wasu ka’idoji wajen gudanar da zaben shugaban kasa a Najeriya, hukumar zaben kasar INEC ta ce ta na daukan matakan gyara domin tabbatar da cewa ba a gamu da wata matsala ba a zaben gwamnoni.