ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yunkurin Gwamnatin Najeriya Na Rage Rashin Zuwa Makaranta, Yuni 17, 2024

Babangida Jibril

A shirin Ilmi na wannan makon mun duba yunkurin da gwamnatin Najeriya ke yi na rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta da samun tallafi daga wata kungiya mai zaman kanta

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Yunkurin Gwamnatin Najeriya Na Rage Rashin Zuwa Makaranta, Yuni 17, 2024.mp3