ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Wasu Dalibai Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna, Maris 25, 2024

Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - A shirin Ilmi na wannan makon mun daga wasu dalibai da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna ta Arewacin Najeriya; sai kuma mataimakin sakataren harkokin wajen Amurka kan ilimi da al'adu ya kai ziyara Najeriya domin tallafawa harkokin ilimi da al'adu tsakanin kasashen biyu.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Wasu Dalibai Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna, Maris 25, 2024.mp3