LEGOS, NIGERIA - Shirin Ilimi na wannan makon ya duba tsarin wata sabuwar doka da Shugaban kasar Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akai, wadda ta bada damar kafa hukuma da za ta rika baiwa dalibai bashi.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Sabuwar Dokar Tsarin Bashi Ga Dalibai A Najeriya, Afrilu 08, 2024.mp3