ILIMI GARKUWAR 'DAN ADAM: Inganta Harkokin Ilimi A Jihar Kanon Najeriya, Yuli 22, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun ci gaba ne da tattaunawa da masana akan yadda Gwamnatin jihar kano ta gudanar da wani taro na masu da ruwa da tsaki domin inganta harkokin Ilimi a jihar da yanzu haka ke fama da yaran da ba sa zuwa makaranta fiye da miliyan daya.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibril ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR 'DAN ADAM: Inganta Harkokin Ilmi A Jihar Kanon Najeriya