ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Hira Da Dalibai ‘Yan Najeriya A Ghana Kan Batun Tsere Wa Najeriya A Fagen Ilimi - Agusta, 07, 2023

Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - A cikin shirin Ilimi na wannan makon mun ji ta bakin wasu ‘yan Najeriya mazauna Ghana kan yajin aikin malaman jami'o'i da kuma rashin kyawun wuraren koyarwa a jami'o'in Gwamnati a Najeriya. Dalibai da dama yanzu suna zuwa Ghana da sauran kasashen Afirka yin karatu.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Dalibai ‘Yan Najeriya Mazauna Ghana Akan Tserewa Wasu Kasashe Karatu Agusta, 07, 2023.mp3