ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Dakatar Da Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu A Jihar Yobe, Fabrairu 06, 2024

Babangida Jibril

LAGOS, NIGERIA - A shirin Ilmi na wannan makon, mun leka jihar Yobe inda a kwanakin baya gwamnatin jihar ta bada umurnin dakatar da lasisin makarantu masu zaman kansu a jihar.

Domin jin dalilin daukar wannan mataki a saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Dakatar Da Lasisin Makarantu Masu Zaman Kansu A Jihar Yobe, Fabrairu 06, 2024