ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Samar Da Ingantaccen Ilmi Mai Rahusa A Arewacin Najeriya, Yuli 01, 2024

Babangida Jibril

A shirin Ilmi na wannan makon mun tattauna ne da Daraktan Arewa House da sauran masu ruwa da tsaki akan bayar da ingantaccen ilimi kuma mai rahusa wanda ya zama matsala a Najeriya musamman a yankin arewacin kasar. Amma gwamnatocin tarayya da na jihohi sun fara gabatar da wasu manufofin inganta tsarin.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Samar Da Ingantaccen Ilmi Mai Rahusa A Arewacin Najeriya, Yuli 01, 2024