ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Hijirar Kwararru Zuwa Kasashen Wajen, Yuli 08, 2024

Babangida Jibril

A shirin Ilmi na wannan makon mun tattauna ne da wasu malaman jami’o’i da masu ruwa da tsaki akan batun ministan Ilimi, Tahir Mamman, wanda ya fada a ranar Alhamis cewa tsarin ilimi a Najeriya ya fi fama ne da matsalar hijirar kwararru zuwa kasashen waje.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Hijirar Kwararru Zuwa Kasashen Wajen, Yuli 08, 2024