LAGOS, NIGERIA - A cikin shirin Ilimi na wannan makon mun yi batun Gwamnatin Taraba na kafa dokar ta baci a fannin ilimi da kuma Malala Yousufzai wadda ta lashe kyautar zaman lafiya ta Nobel a shekara ta 2014 tana da shekaru 17, ta kasance a Najeriya don bunkasa ilimin yara mata.
Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Batun Kafa Dokar Ta Baci A Fannin Ilimi A Jihar Taraba, Afrilu 24, 2023.mp3