ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ra'ayoyin Daliban Najeriya Masu Karatu A Nijar Kan Juyin Mulki, Agusta, 07, 2023

Babangida Jibril

LEGOS, NIGERIA - A cikin shirin Ilimi na wannan makon, mun yi hira da dalibai da iyaye daliban Najeriya da ke Jamhuriyar Nijar, da suka makale a sassan biyu na kan iyakokin kasar bayan da aka rufe iyakokin kasa da na sararin samaniya sakamaon juyin mulkin da ya hambarar da Gwamnatin zababben Shugaban kasar Mohamed Bazoun.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Ra'ayoyin Daliban Najeriya Masu Karatu A Nijar Kan Juyin Mulki, Agusta, 07, 2023.mp3