Dandalin VOA Ilimin Na'urar Kwamfuta Shi Ke Tafiyar Da Duniya An Sabunta Da Karfe 14:55 Yuli 02, 2018 Yusuf Harande Hamza Haruna Muhammad Dubi ra’ayoyi WASHINGTON DC, — Hamza Haruna Muhammad, matashi dake gudanar da karatun sa a fanin kwamfuta, a kasar Turkiyya. Tattaunawar mu da shi ta maida hankali akan yadda yake gudanar da karatun sa a kasar Turkiyya. Don saurarron yadda tattaunawar ta kasance sai ku biyo mu. Your browser doesn’t support HTML5 Ilimin Kwanfuta Ke Tafiyar Da Duniya 2' 10"