ILIMI GARKUWAR 'DAN ADAM: Shawarwarin 'Yan Ghana Game Da Ilimi Bayan Zabe,Disamba 09, 2024

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne da wasu 'yan Ghana bayan zaben shugaban kasar inda suka bayyana shawarwarin su game de bangaren ilimi a kasar.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar.

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR 'DAN ADAM: Shawarwarun 'Yan Ghana Game Da Ilimi Bayan Zabe