ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Sabon Tsarin Ilimi A Najeriya Da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce, Fabrairu 24, 2025

Babangida Jibrin

Babangida Jibrin

A shirin Ilimi na wannan makon mun duba wata sanarwar gwamnatin Najeriya da ta fitar a makwannin da suka gabata mai wani sabon tsarin ilimi wanda har yanzu masana ke ci gaba da sharhi a kai.

Sannan jami'ar Bayero ta karrama wani tsohon gwamna da ya fara kafa makarantar kimiya a Arewacin Najeriya, mun kuma ji ta bakinsa game da makomar ilimi a kasar.

Saurari cikakken shirin da Babangida Jibrin ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR ‘DAN ADAM: Sabon Tsarin Ililmi A Najeriya Da Yanjo Ce-ce-ku-ce, Fabrairu 24, 2025.mp3