ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Gwamnatin Najeriya Ta Dawo Da Darasin Tarihi A Makarantun Firamare, Sakandare – Nuwamba 29, 2022

Babangida Jibril

Wannan mataki na zuwa ne shekaru 13 bayan da gwamnatin Najeriyar ta jingine koyar da darasin tarihi a duk fadin kasar.

Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a Abuja a makon da ya gabata, inda ya ce an tace sunayen malaman koyar da darasin tarihi 3,700 don a ba su horon da za su inganta iliminsu.

Your browser doesn’t support HTML5

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Gwamnatin Najeriya Ta Dawo Da Darasin Tarihi A Makarantun Firamare, Sakandare – 7’03”