washington dc —
Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne kan kokarin dattijai a Najeriya wajen komawa makaranta. Zainab Babaji daga Jos ta sami zantawa da wata tsohuwa mai shekaru 70 bayan ta kammala karatun digiri na farko a jami'a.
Saurari shirin a sauti:
Your browser doesn’t support HTML5
ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Kokarin Dattijai A Najeriya Wajen Komawa Makaranta - Kashi Na 2- Yuli 17, 2023